Hukumar lura da zirga-zirgar ababen haa ta jihar Kano KAROTA ta amince jami’anta mata su rika sanya Hijabi yayin gudanar da ayyukansu. Wannan dai ya biyo...
Rahotonni daga birnin Zazzau na cewa Allah ya yiwa tsohon shugaban kwalejin ilimi ta tarayya da ke Zariya Dr. Ango Abdullahi Rasuwa. Wakilin mu Hassan Ibrahim...
Gwamnatin jihar Kwara ta yi amai ta lashe kan matakin da ta ɗauka da farko na buɗe wasu makarantu waɗanda ta ba da umarnin rufewa a...
A Litinin ɗin nan ne ake sa ran sakataren Gwamnatin tarayya Boss Mustapha da ministocin ƙasar nan baki-ɗaya za ayi musu allurar riga-kafin annobar Covid-19-19. Sauran...
Farashin gangar ɗanyen mai karon farko cikin ya tashi zuwa dala saba’in da ɗaya da santi ashirin da takwas a karon farko cikin wannan shekara. Wannan...
Mawaƙin nan Nura M. Inuwa ya nemi afuwar masoyan sa kan rashin cika alƙawarin da ya yi musu na sakin sabon kudin waƙoƙin sa. Ta cikin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, zuwa yanzu kimanin mutane miliyan biyu da rabi ne suka yi rijistar jam’iyyar APC a Kano. Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar...
Wata gobara ta tashi cikin dare a kasuwar ƴan katako da ke Na’ibawa Ƴan Lemo da tsakar daren jiya Asabar. Wasu shaidun gani da ido sun...
Lauyan nan Barista Abba Hikima Fagge ya ce, umarnin da kotu ta bayar a ranar Juma’a bai hana gudanar da Muƙabalar malamai ba. A zantawarsa da...
Jami’ar Bayero da ke Kano ta sanar da ranakun Alhamis, juma’a da kuma Asabar,18, 19, 20 ga watan da muke ciki na Maris a matsayin ranakun...