Babban limamin Zazzau Shaikh Dalhatu Kasim Imam ya jagoranci jana’izar Marigayi Iyan Zazzau Alhaji Bashir Aminu, ya yin da Shaikh Sani Khalifa ya gudanar da addu´a...
Tsohon gwamnan jihar Kano Kuma sanatan Kano ta tsakiya Malam Ibrahim Shekarau, ya ce zai gina katafaren wajen shan magani a Asibitin Aminu Kano a shekarar...
Hukumar yaƙi da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA ta tabbatar da cewa an samu masu ta’ammali da miyagun ƙwayoyi a cikin ƴan takarar shugabannin ƙananan hukumomi da...
Gwamnan Jihar Borno Babagana Umara Zulum ya bukaci hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA da ta hanzarta tallafawa mutanen da rikici ya raba da...
Kasar Burtaniya ta ce ta fitar da Yiro miliyon bakwai ga al’ummar Najeriya domin samar da abinci mai gina jiki da ruwan sha mai tsafta da...
Ana fargabar mutane biyu sun rasa rayukansu sanadiyar wani mumman hatsarin mota da ya abku da ranar yau akan titin western bye pass da ke nan...
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya yi wa al’ummar Najeriya jawabin shigowa sabuwar shekara da misalin karfe bakwai na safiyar yau Juma’a bayan da aka shiga daya...
Jam’iyyar PDP ta bukaci al’ummar Najeriya da su yiwa kasar addu’oin samun zaman lafiya da kwanciyar hankali da samun bunkasa tattalin arziki a shekarar da muka...
Hukumar bada lambar zama dan kasa ta NIMC ta fitar da wata manhaja ta wayar salula da za a rika yin rajistar cikin sauki. Hakan na...
Wasu mata da aka sace musu ‘ya’ya sun gudanar da zanga-zangar lumana zuwa ofishin hukumar karbar korafe korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta...