Gwamnatin jihar Kano ta rufe wasu kamfanoni biyu saboda karya dokar tsaftar muhalli. An rufe kamfanonin biyu Nina Plastic da Prosper Plastic da ke sarrafa robobi...
Ƴan bindiga sun yi garkuwa da matar wani ɗan kasuwa a Jigawa. Maharan ɗauke da makamai sun afka wa garin Gujungu na ƙaramar hukumar Taura cikin...
Rohotonni da ke fitowa yanzu-yanzu daga garin Minjibir na cewa ƴan bindiga sun sako attajirin nan Alhaji Abdullahi Bello Kalos da aka sace a garin Minjibir...
Fitaccen malamin nan Farfesa Umar Labɗo ya soki Gwamnatin Kano kan zaftare albashin ma’aikata da kuɗin ƴan fansho. Ta cikin wani saƙo da ya wallafa a...
Tsohon kwamishinan ayyuka a gwamnatin Kano Engr. Mu’azu Magaji Ɗan Sarauniya ya ce yana fatan rasuwar mahaifin Kwankwaso ta zamo silar samun daidaito tsakaninsa da Ganduje....
Yau Jumu’a ashirin da biyar ga watan Disamba, rana ce da mabiya addinin Kirista a sassa daban-daban na duniya ke gudanar da bikin kirsimeti, domin murnar...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya aike da saƙon ta’aziyya ga tsohon gwamna Kwankwaso bisa rasuwar mahaifinsa. Hakan na cikin wata sanarwa da Kwamishinan yaɗa...
Rahotanni da ke fitowa yanzu-yanzu daga Kano na cewa, Allah ya karɓi ran mahaifin tsohon gwamnan jihar Rabi’u Musa Kwankwaso. Mai taimakawa Kwankwason kan yaɗa labarai...
Sabon rahoton ƙididdiga kan yawan masu sauraron kafafen yaɗa labarai da masu amfani da kayayyaki ya nuna cewa, gidan rediyon Freedom ne ke kan gaba a...
Gwamnatin Kano ta gurfanar da wata mata mai suna Fatima Ɗahiru mazauniyar Hotoro a babbar kotun jiha mai lamba biyu da ke sakatariyar Audu Baƙo, ƙarƙashin...