Masu bukata ta musamman da dama ne suka mama ye ginin majalisar wakilan Najeriya a Alhamisdin nan. Masu bukata tamusamman din sun fito ne daga yankin...
Hukumar hana fasakwauri ta Kasa shiyar Kano da Jigawa ta ce bude boda ba ya nufin a shigo da kayan da doka ta haramta ba, a...
Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar birnin Kano Sha’aban Ibrahim Sharaɗa ya caccaki gwamnatin Kano. Cikin wani faifan bidiyo mai daƙiƙa hamsin da tara ya...
Majalisar wakilai da ta dattijan kasar nan, sun yi Allah wadai bisa yadda ake samun karuwar matsalar tsaro a kasar. Majalisun biyu sun bayyana takaicinsu kan...
Kungiyar likitoci ta kasa NMA reshen jihar Zamfara ta janye yajin aikin mako guda da ta tsunduma sakamakon rashin biyansu kudadensu na albashi. Shugaban kungiyar Dakta...
Gwamnatin tarayya ta ce za ta ciyo bashin sama da dala biliyan biyu daga kasar China domin kammala aikin shimfida bututun mai na Ajakuta da Kaduna...
Bankin duniya ya amince ayi amfani da dala miliyan dubu 1 da rabi wajen farfado da fannonin tattalin arzikin da suka durkushe sakamakon cutar corona a...
A karo na 2 Majalisar wakilan Najeriya ta neman gwamnatin tarayya da ta dakatar da shirin daukar ma’aikata dubu 774 a fadin kasarnan. Haka zalika majalisar...
Gwamnatin tarayya ta jaddada cewa daga ranar 30 ga watan da muke ciki na disamba za a rufe dukkan layukan wayoyin salular da ba’a yiwa rajista...
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bada umarnin rufe makarantun jihar bakiɗaya. Kwamishinan ilimi na jihar Sanusi Sa’idu Ƙiru ne ya sanar da hakan ga Freedom...