Ranar Talata ne a ke sa ran gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje zai gabatar da kasafin kuɗin baɗi a gaban majalisar dokokin jihar. A ranar Litinin...
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta cafke mutane 25 da ake zargi da hannu wajen wawashe kayan tallafin Corona a jihar. Jami’in hulɗa da jama’a na...
Ɗan siyasar nan Mustapha Jarfa ya nemi afuwar mataimakin gwamnan Kano kan wasu kalaman ɓatanci da yayi a kan sa. A ranar 22 ga watan Disamba...
Gwamnatin jihar Kaduna ta sassauta dokar hana fita a ƙananan hukumomi 21 na jihar. Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida Samuel Arwan ne ya tabbatar da...
Rundunar soji ta “Operation Sahel Sanity” ta cafke ƴan bindiga 38 a shiyyar arewa maso yammacin kasar nan. Jami’in jami’in hulda da jama’a na rundunar Kanal...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce an sami karin mutum guda da ya kamu da Coronavirus a jiya Litinin bayan da aka yiwa mutane 77...
Kyaftin din kungiyar Kwallon kafa ta kasa Super Eagles Ahmed Musa , ya raba gari da kungiyar sa ta Al Nassr dake kasar Saudi Arabia ,...
Wata gobara ta kone shelkwatar hukumar bayar da ilimin bai-daya ta Jihar Ondo da ke birnin Akure. Rahotanni sun bayyana cewa gobarar ta fara ne a...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta yi tir da fasa rumbun adana kayayyakin tallafin rage radadin corona da wasu mutane suka yi a Jihar, inda ta ce za...
Gwamnatin Kano ta aikawa majalisar dokoki ta jihar Kano takardar neman sahalewar ta wajen gabatar da kudirin kasafin kudin badi a gobe Talata. Tun a ‘yan...