Gwamnatin jihar Kano ta sallami karin mutane 5 wadanda suka warke daga cutar Covid-19, tana mai cewa a yanzu haka mutane 9 ne kadai suka rage...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta ce babu batun wuce gona da iri a ayyukan ta kamar yadda wasu mutane ke zargi. Babban kwamadan hukumar Muhammad...
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya nemi Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gayyato sojojin kasar Chadi, don su taimaka a yakin da ake yi da...
Tsohon shugaban asibitin koyarwa na Aminu Kano Farfesa Abdulhameed Isa Dutse ya rasu Bayan da ya sha fama da ‘yar gajeriyar rashin lafiya. Wata Majiya daga...
Amurka ta shawarci gwamnatin rikon kwarya ta kasar Mali da ta mutunta yarjejeniyar da suka cimma da kungiyar raya tattalin arzikin yammacin kasashen Afrika ta ECOWAS....
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da fitar da kudi naira biliyan goma don ci gaba da shirye-shiryen ayyukan kidaya a sauran kananan hukumomi 546 a...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da biyan malaman makaranta sabon tsarin albashi a kasar nan. Shugaba Buhari ya bayyana haka a yau litinin yayin taron...
Kungiyoyin manyan ma’aikatan jami’ar Bayero da ke nan Kano wato SSANU da na NASU sun yi kira ga mambobinsu da su fara gudanar da yajin aikin...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Zamfara ta amince da daukar mutane 3,850 ‘yan asalin jihar domin horas da su a matsayin ‘yan sandan sarauniya wato constabulary,...
Hukumar yaki da cuta mai karya garkuwar jiki ta kasa NACA ta ce tana bukatar kashe kudi naira dubu hamsin ga duk wani mai fama da...