Kungiyar masu harhada magunguna ta kasa ta ce an samu karuwar shigo da magunguna zauwa Najeriya daga kasashen China da India da kudin su ya kai...
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da ci gaba da ginin wasu masallatan juma’a guda biyu akan kudi naira miliyan sha uku tare da gyaran gadar da...
Hukumar kula da aikin hajji ta kasa NAHCON ta Bayyana cewa zata bayar da horo ga ma’aikatan dake hukumar jin dadin alhazai na jihohin kasar nan....
Sakomakon ayyana zanga zanga da kungiyar kwadago ta NLC da takwarata ta TUC suka shirya yi a ranar Litinin mai zuwa, kungiyar Gwamnonin kasar nan sun...
A yau ne za a sake bude ofishin jakadancin kasar nan a kasar Canada sakomakon kulle shi da aka yi sakamakon annobar Covid 19. Rahotani sun...
Kotun Kungiyar kasashen yammacin Afirka ta ECOWAS za ta fara sauraren karar juyin mulkin da sojoji suka yi wa tsohon shugaban kasar Mali Ibrahim Boubacar Keita...
Kwamitin bibiyar al’amuran da suka shafi auratayya ta Jihar Kano ya ce hakkin miji ne ya bai wa matarsa cikakkiyar tarbiyya bayan aure. Sakataren kwamitin Farfesa...
A karshen makon da ya gabata ne aka daura auren Babban hafsan sojin saman kasar nan Air Marshal Sadiq Abubakar da minstar al’amuran jinkai da kare...
Babban Limamin masallacin Usman Bin Affan da ke Gadon Kaya a nan Kano Sheikh Ali Yunus ya ce dalilan da suke sanya wa ake samun yawan...
Dan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltal karamar hukumar Rano, Nuradden Alhassan Ahamad ya bukaci majalisar da ta yi gyaran dokar shekarar dubu biyu da sha...