Babbar kotun jiha wacce mai shari’a Dije Abdu Aboki ke jagoran ta, ta wanke wani matashi mai suna Saifullahi Haruna Kabo da ake zargin da aikata...
Gwamnan jihar Barno Babagana Umara Zulum ya mika sakon ta’aziyarsa ga iyalan da al’ummar kasar nan bisa mutuwar babban Kwamanda dake rundunar Operation Lafiya Dole Kanal...
Gwamnatin tarayya ta ce jihohin kasar nan sun yi amfani da kudadden tallafin cutar corona da ta basu domin kawo karshen annobar a fadin kasar nan....
Gwamnatin jihar Kwara ta kaddamar da shirin tsaftace jihar ta hanyar yaki da yin bahaya a sarari a gefe daya kuma tare da samar da muhalli...
Kungiyar hadakar dattawan Arewa maso gabashin kasar nan sun bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya dauki matakin sauya shugabannin tsaron kasar nan. Wannan na cikin...
kungiyar ma’aikatan lafiya ta kasa JUHESU ta janye yajin aikin mako guda da ta tsunduma a baya-bayan nan, tare da bukatar mambobinta da su gaggauta komawa...
Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da rashawa ta jihar Kano ta ce ta karɓo kuɗi har miliyan bakwai da aka karkatar da su a ma’aikatar noma...
Jarumar fina-finan Hausar nan Rashida Adamu Abdullahi wacce aka fi sani da Mai Sa’a, kuma tsohuwar mai bai wa gwamnan Kano shawara ta ce, ita matar...
Kasar Saudi Arebiya ta sanar da cewa shirye-shirye sun yi nisa wajen ganin an dawo da gudanar da ibadar Umara a kasa mai tsarki, tun bayan...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya aike da ta’aziyar sa ga al’umma da kuma jihar Kaduna kan rashin da aka yi na Sarkin Zazzau Alhaji...