Jarumar fina-finan Hausar nan Rashida Adamu Abdullahi wacce aka fi sani da Mai Sa’a, kuma tsohuwar mai bai wa gwamnan Kano shawara ta ce, ita matar...
Kasar Saudi Arebiya ta sanar da cewa shirye-shirye sun yi nisa wajen ganin an dawo da gudanar da ibadar Umara a kasa mai tsarki, tun bayan...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya aike da ta’aziyar sa ga al’umma da kuma jihar Kaduna kan rashin da aka yi na Sarkin Zazzau Alhaji...
Kotun daukaka kara dake zamanta a nan Kano ta jingine hukuncin da kotun sauraron karar zabe ta yi ranar 24 ga watan Yulin da ya gabata...
Bashir Sanata daga jam’iyyar PDP yace ko kadan bai kamata gwamnan Kano ya rika bari ana amfani dashi a wajen yin murdiyar zabe ba domin hakan...
Gwamanatin jihar Kaduna ta jibge jami’an tsaro a titin filin tashi da saukar jiragen sama na Jihar da nufin tabbatar da tsaro a jihar baki daya....
Masanin tattalin arziki na kwalejin Ilimi ta Sa’adatu Rimi Dr. Abdussalam Kani yace rashin cigaba da dora ayyukan da gwamnatocin baya ke yi na daga cikin...
A wani mataki na tallafawa al’umama sakamakon annobar Corona, gwamanatin tarayya ta fitar da jadawalin fara yin rijistar shirin rage radadi a yau litinin. Cikin wata...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce, za a yi jana’izar marigayi Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris CFR da ƙarfe 5 na yammacin yau Lahadi. Gwamnan jihar Malam...
Rahotonni daga birnin Zazzau na cewa Allah ya yiwa Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris rasuwa. Wakilin Freedom Radio Hassan Ibrahim Zariya ya ce, sarkin ya rasu...