Sama da shaguna hamsin ne suka kone kurmus sakamakon konewar wata tankar dakon mai a garin Lambatta da ke karamar hukumar Gurarar ta Jihar Niger. Lamarin...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce ta fitar da wasu sabbin tsare-tsare a kokarin da take yi na yaki da cutar zazzabin cizon sauro. Kwamishinan...
Hukumar kula da ayyukan aikin hajji ta kasa NAHCON ta bayyana cewar jihar Kano ce ke da hukumar kula da jindadin alhazai mai kyau daga cikin...
Hukumar kula da kamfanonin sadarwa ta kasa NCC ta ce ta samarwa kasar nan kudaden haraji daga shekarar dubu biyu da sha biyar zuwa yau kimanin...
Gwamnatin tarayya ta sake ceto rukunin ‘yan kasar nan da aka yi safarar su zuwa kasar Labanon su ashirin da bakwai a jiya Lahadi a filin...
Shugabannin ƙungiyar cigaban tattalin arzikin yammacin ƙasashen Afirika ECOWAS za su gana a Jamhuriyyar Nijar a yau Litinin don tattaunawa kan wasu muhimman batutuwa da suka...
Kimanin mutane 23 ne suka mutu a sanadiyar ambaliyar ruwa da ta faru a kananan hukumomin jihar Jigawa 24 da sauyawa iyalai sama da dubu hamsin...
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari yankin Buda dake karamar hukumar Kajuru cikin jihar Kaduna tare da kashe mutane uku. Shugaban kungiyar mutanen yankin Awemi Maisamari...
Wani mummunan hatsarin mota ya yi sanadiyyar mutuwar mutane hudu ‘yan gida daya a kan hanyarsu daga nan Kano zuwa karamar hukumar Malam Madori a Jihar...
Gwamnatin tarayya ta raba tallafin kayan abinci ga gidaje dubu ashirin da da shida da sittin da bakwai a Jihar Borno, sakamakon iftila’in hare-haren kungiyar Boko...