Sufeton ‘yan sanda na kasa Muhammad Adamu ya ce ka’idojin da rundunar ta shimfida wajen shiga aiki suna nan daram, kuma shakka babu sai kowa ya...
Sojojin nan sittin da shida wadanda wata kotun soji ta kamasu da laifi a kwanakin baya kafin daga bisani shugaba Buhari ya yi musu afuwa, sun...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ayyana nahiyar Afurka a matsayin yankin da yayi bankwana da cutar shan inna wato Polio. A cewar hukumar ta WHO...
Kungiyar kwallon kafa ta Marseille dake kasar faransa ta ce an samu karin ‘yan wasa guda uku da suka kamu da annobar cutar Corona, bayan mutun...
Mahukuntan shirya gasar League 1 ta kasar Faransa ta dage wasan kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint Germain da za ta yi a wasan farkon gasar...
Rundunar ‘yan sandan kasar nan ta ce nauyin kula da albashi da kuma ‘yan kunji-kunji na ‘yan sandan al’umma da gwamnati ke kokarin kirkirowa a kwanan...
Fadar shugaban kasa ta ce da yawa daga cikin jihohin da ke ikirarin neman basu damar kirkiro da ‘yan sandan jihohi ba sa ma iya biyan...
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da daukan alarammomi sittin da za su koyar a makarantu goma sha biyar da gwamnatin ta samar don koyar da almajirai...
Gwamnatin tarayya ta ce, har yanzu ba ta tsayar da lokacin da za a bude makarantu kasar nan. Karamin minstan ilimi Mr Chukwuemeka Nwajuba ne ya...
Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi amfani da tattaunawa da kuma bin hanyoyin siyasa wajen shawo kan matsalolin tsaron da suka...