Kwamitin cigaban al’ummar garin Farawa da ke karamar hukumar Kumbotso a nan Kano ya bayyana damuwarsa kan yadda wasu bata-garin matasa suka addabi yankin na su...
A dazu ne wani mumunan hadarin mota ya afko a yankin kofar Kabuga dake karamar hukumar Gwale a nan Kano. Hadarin dai ya afko ne akan...
Daga Hassan Auwal Muhammad
Lauyan dakataccen shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC Ibrahim Magu ya kalubalanci rahoton da kwamitin Ayo Salami ya fitar da ke baiwa...
Jagororin kungiyar cigaban yammacin Afirka ta ECOWAS da mambobin rundunar sojin da suka yi juyin mulki a kasar Mali sun cimma yarjejeniyar sakin hambararren shugaban kasar...
Kwamishinan lafiya na jihar Legos Farfesa Akin Abayomi ya kamu da cutar corona. Hakan na cikin wata sanarwa da kwamishinan yada labarai na jihar Gbenga Omotoso...
Gwamnatin Jihar katsina ta ce, akalla yara dubu talatin da uku ‘yan firamare da ke aji daya zuwa uku za su koyi karatu ta kafar talabijin...
Gwamnatin jihar kano ta ce za ta gyara tituna goma sha shida a wasu sassan jihar, baya ga toshe wasu daga cikin layukan dogo wandanda mahada...
Dakarun operation Sahel Sanity na rundunar sojin kasar nan da ke aikin samar da tsaro a yankin arewa maso yammacin kasar nan, ta ce, ta kashe...
Rundunar sojin kasar nan ta mikawa gwamnatin jihar Borno wasu mutane dari da shida wadanda suka tsere daga hannun kungiyar Boko Haram. Hakan na cikin wata...