Hukumar gudanarwar kantin ta yanke shawarar fara sayar da dukkanin hannayen jari, ko kuma mafi yawa daga cikinsa, ga ‘yan kasuwa. Shararren kantin na ShopRite mallakin...
Gamayyar matasan Kano da ke gangamin dasa bishiyoyi a Kano da ake kira Make Kano Green sun ce, cikin watanni goma sun shuka bishiyoyi 1,567 a...
Sponsored Fitaccen ‘dan gwagwarmayar nan Ambasada Yusuf Hamza Jarman Matasan Arewa, ya nemi al’ummar musulmai musamman matasa da suyi amfani da lokacin bukukuwan sallah wajen yin...
Kungiyar kwallan kafa ta Arsenal, ta doke abokiyar hamayyar ta Chelsea daci biyu da daya, a wasan da aka fafata dazu a filin wasa na Wembly...
Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya umarci manoman yankin da ‘yan bindiga suka lalata, da su koma bakin aikin su, yana mai tabbatar musu da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike da sakon taya murna ga sabon shugaban kungiyar lauyoyi ta kasa Mr. Olumide Akpata wanda ya samu nasarar lashe zaben...
Gwamnan jihar Lagos Babajide Sanwo Olu ya ce za a bude wuraren ibadu na jihar, a ranar bakwai ga watan agustan da muke ciki. Babajide na...
A halin da ake ciki bayan sun kai ziyarar gaisuwar sallah ga gwamnan Kano ‘yan majalisar dokoki ta Kano sun kuma shiga ganawar sirri. Da yammacin...
Sarkin tsaftar jihar Kano Alhaji Ahmad Ja’afaru Gwarzo ya gargadi masu babbakar kawunan dabbobin da aka yi layya a wannan lokaci na sallah da su guji...
Majalisar dattijai ta ce za’a yi wa kudin tsarin mulkin kasar nan garanbawul da zarar an dawo daga hutun sallah. Tuni shiri yayi nisa na yin...