Gwamnatin tarayya ta ce zata fara biyan ma’aikatan da sukayi aiki don dakile cutar corona alawus-alawus dinsu na watan Yuni daga ranar 10 ga watan nan...
Shugaban kasa muhammadu Buhari ya bukaci gwamnonin kasar nan dasu tilastawa al’umominsu yin amfani da takunkumin rufe hanci da baki, a wani mataki na cigaba da...
Hukumar kwashe tsara ta jihar Kano,ta bukaci al’umma su dinga zuba shara a inda aka tanada tare da kaucewa zubawa a magudanan ruwa musamma ma a...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce, an samu karin mutane 354 da suka kamu da cutar Corona jiya Alhamis a jihohi 16...
A jiya Alhamis ne aka yi jana’izar fitaccen malamin nan Khalipha Sheikh Ahmed Tijjani Ibrahim Inyass wanda ya rasu a ranar Talata. Marigayi Sheikh Khalipa Inyass...
Jiya Alhamis an shafe kusan yini guda a nan Kano cikin yanayin ruwan sama, lamarin da ya jawo tsaiko wajen gudanar da wasu al’amuran jama’a, wannan...
Bayan karin man Fetur da gwamnati ta yi, al’umma a nan Kano sun fara nuna damuwarsu bayan da wasu gidajen man suka fara sauya farashi, zuwa...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta cafke wani fitaccen dan sara suka mai suna Aminu A. Aminu dan shekaru 21 wanda ake zargi da...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da rashawa ta Kano ta ce, ta kaddamar da bincike kan zargin zaftarewa malaman addini kudin addu’a da gwamna ya ba...
Jami’ar Bayero ta gudanar da zaben tantance gwani na ‘yan takara dake neman jagorancin shugabantar Jami’ar wato Vice Chancellor a tsawon shekaru biyar a gaba, bayan...