Jiya Alhamis an shafe kusan yini guda a nan Kano cikin yanayin ruwan sama, lamarin da ya jawo tsaiko wajen gudanar da wasu al’amuran jama’a, wannan...
Bayan karin man Fetur da gwamnati ta yi, al’umma a nan Kano sun fara nuna damuwarsu bayan da wasu gidajen man suka fara sauya farashi, zuwa...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta cafke wani fitaccen dan sara suka mai suna Aminu A. Aminu dan shekaru 21 wanda ake zargi da...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da rashawa ta Kano ta ce, ta kaddamar da bincike kan zargin zaftarewa malaman addini kudin addu’a da gwamna ya ba...
Jami’ar Bayero ta gudanar da zaben tantance gwani na ‘yan takara dake neman jagorancin shugabantar Jami’ar wato Vice Chancellor a tsawon shekaru biyar a gaba, bayan...
Masu cutar Corona 11,188 ne suka warke daga cutar Corona a jiya Laraba, kamar yadda cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta sanar. A...
Hukumar kula da jami’o’i ta kasa NUC ta ce, jami’o’in gwamnatin tarayya da masu zaman kan su talatin da biyu ne suka fara gwaje-gwajen kimiyya daban-daban,...
Gwamnatin tarayya ta ce bata yi alkawarin daukan ma’aikatan wucin gadi na N-Power aikin din-din-din ba, bayan sun kammala wa’adin da ta dibar musu na shekarun...
Za’a fara tantance masu sha’awar shiga makaranta ko kwalejin horas da hafsoshin sojoji ta kasa wato Nigerian Defence Academy a ranar 15 ga watan nan da...
Hukumar zabe ta kasa INEC ta shirya don yi wa wasu dokokin shekara ta 2020 na hukumar garabawul wanda zai bata damar yin cikakken zabe da...