Hukumar kididdiga ta kasa NBS ta ce gwamnatin tarayya ta samu kudaden shiga daga bangaren harajin kayayyaki wato VAT cikin watanni shida na farko na wannan...
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Alhamis 30 da Juma’a 31 ga wannan watan amatsayin ranar hutun babban sallah . Ministan cikin gida Ogbeni Rauf Aregbesola ne...
Kwamitin kwararru wanda tsohuwar firaministan kasar Ireland Mary Robinson ta ke jagoranta ya wanke shugaban bankin raya kasashen Afirka AfDB Akinwumi Adesina. A cewar kwamitin Mista...
Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar na uku ya bukaci gwamnatin tarayya da ta bai wa bangaren tsaro fifikon da ya dace da ,...
Sabon shugabannin kungiyar ISWAP ta yammacin afirka ya ce sun amince da kashe wasu manyan kwamandojin kungiyar guda uku. Rahotanni sun ce cikin wadanda za a...
Hukumar ba da agajin gaggawa ta kasa NEMA ta tabbatar da mutuwar wata mata tare da ‘ya’yanta guda hudu a yankin birnin tarayya Abuja sakamakon mamakon...
Gwamnatin tarayya ta ce, ta kashe Naira biliyan goma sha biyar da miliyan dari takwas wajen biyan alawus din ma’aikatan lafiya a asibitocin koyarwa da kuma...
Gobarar dai ta tashi ne da misalin karfe 10 na dare, wadda ta shafe kusan sa’o’i biyu tana ci, duk da daukin da jami’an hukumar kashe...
Da alama dai sanarwar sanya ranar rubuta jarrabawar WAEC ta zo wa dalibai a ba zata, duba da kwan gaba kwan baya, da aka rinka yi...
Gwamnatin jihar Jigawa ta soke yin duk wasu bukukuwa na al’ada bayan saukowa daga Sallar Idi. Kwamishinan Lafiya kuma Shugaban kwamatin dakile yaduwar cutar Covid-19 Dr,...