Kungiyar gwamnonin arewacin kasar nan ta nuna goyon bayanta ga gwamnatin tarayya kan matakin da ta dauka na ci gaba da garkame makarantu musamman na sakandare...
Babban sufeton ‘yan sandan kasar nan Muhammad Adamu ya bada umarnin janye dukannin ‘yan sandan da ke aiki a hukumar yaki da cin hanci da rashawa...
Hukumar kula da ‘yan Najeriya mazauna kasashen ketare ta ce a yanzu haka wasu ‘yan Najeriya da suka makale a kasashen Malaysia da Thailand sakamakon cutar...
Rugujewar wani gini mai hawa Uku a jihar Lagos ya yi sanadiyyar mutuwar wani kankanin yaro tare da jikkata wasu mutane 6 a yankin Lagos Island....
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta janye jami’an tsaron da ke aiki a gidan dakataccen shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu da kuma wadanda ke bashi kariya. Rahotanni...
Kamfanin rarraba wutar lantarki na kasa TCN yace yunkurin da suke yi na samar da babbar transformer (mobile transformer) a Bichi da zata rika bai wa...
Gwamnatin tararraya ta kaddamar da karamin akwatin da za’a yi amfani shi wajen gano wanda ke dauke da cutar Korona da ake kira da RNASwift. Mukadashin...
Kungiyar lafiya ta kasashen yammacin Afrika WAHO ta ce ta gano yadda cutar COVID-19 ta bankado matasalolin da bangaren kiwon lafiya ke da shi a asibitocin...
Bayan da aka yi zargin cewa mukaddashin hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC Ibrahim Magu na da lam’a a jikin sa, har kawo...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce mutum 11 ne aka tabbatar sun kamu da cutar Covid-19 a fadin jihar, ranar Alhamis, Ma’aikatar ta wallafa hakan...