Daga Zara’U Nasir
Gwamantin jihar Kano ta ce a shirye take wajen kare daliban makarantun jihar tare da malamansu daga kamuwa da cutar Corona musamman a yanzu da ake...
Kwamitin riko na kungiyar masu motocin sufuri na haya da daukan kaya ta kasa RETEAN/NURTW ya hori direbobi kan su ba wa gwamnati hadin Kai wajen...
Gwamnatin tarayya ta ayyana gobe Laraba sha shida ga watan Satumba a matsayin ranar yin katin shidar ‘yan kasa da nufin tallafawa ‘yan Najeriya su mallaki...
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo zai kai ziyar zuwa birnin Accra ta kasar Ghana, don hallatar taron shugabannin kungiyar bunkasa tattalin yammacin Afrika Ecowas a...
Hukumar dakilen cutuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC ta ce an samu karin mutum dari da talatin da biyu na adadin wadanda suka harbu da cutar...
Gwamnatin Amurka ta ce ta sanya takunkumin hana biza ga wasu mutane sakamakon aikata magudi a lokacin zaben jihohin Kogi da Bayelsa a Najeriya. Hakan na...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, ta samar da na’u’rorin zamani na musamman da za ta yi amfani da su wajen bayyana sakamakon zaben...
A makon da ya gabata ne mai taimakawa gwamnan Kano kan kafafan yaɗa labarai Salihu Tanko Yakasai ya fitar da wani bidiyo a shafinsa na Twitter,...
Jami’an tsaro a jihar Jigawa sun kewaye sakatariyar jam’iyyar APC mai mulki a jihar. Rahotonni sun ce, an wayi gari da ganin jami’an tsaro a kan...