Gwamnan jihar Nasarawa Abdullahi Sule ya kaddamar da ma’aikatar kula da kan iyakoki na jihar tare da manbobin da za su yi aiki a hukumar. Gwamnan...
Bashir Sanata daga jam’iyyar PDP tsagin Kwankwasiyya ya ce, jam’iyyar APC mai mulki kama karya kawai ta ke musamman a lokutan zaɓe wanda hakan ya nun...
Rundunar sojin kasar nan na Operation Accord sun kashe ‘yan tada kayar baya hudu a jihar Kaduna tare da gano wasu muggan makamai ciki har da...
Kungiyar Fulani makiyaya ta Miyetti Allah ta bukaci gwamnatin tarayya da ta samar da ma’aikatar da za ta rika kula da dabbobi a kasar nan wanda...
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da mutane ashirin a yankin karamar hukumar Shiroroo da ke jihar Niger Wannan na zuwa ne awanni bayan da wasu ‘yan...
Akalla malamai dubu tara da dari biyu da arba’in da shida ne suka fadi jarabawar kwarancewar aiki da cibiyar rajistar malamai ta kasa TRCN ta shirya...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da rabawa manoma Tan dubu Talatin na masara da aka debo daga rumbun ajiye kayayyakin abinci na kasa. Hakan na...
Babban kwantorola na hukumar kula da shige da fice ta kasa Immigration Muhammad Babandede ya ce hukumar ta aiwatar da matakan dawo da jigilar jiragen sama...
Kungiyar dalibai ta kasa shiyya ta hudu (NANS) ta bukaci shugaba Buhari ya sauka daga mukamin sa sakamakon yadda aka samu Karin farashin man fetir a...
Taron Majalisar zartarwa ta jiya wanda shugaban kasa Muhammad Buhari ya jagoranta ya amince da kashe Fiye da Naira biliyan guda wajen samawa ma’aikatan hukumar hana...