Kwamitin karta-kwana kan annobar Covid-19 na kasa ya sanar da karin sati biyu kan dokar kulle da zaman gida a jihar Kano. Shugaban kwamitin kuma sakataren...
Fadar shugaban kasa ta fitar da sanarwar cewa babu wani jawabi da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gabatarwa yan Najeriya game da halin da ake ciki...
Kungiyar tallafawa Marayu da marasa karfi wato Hope for Orphans and Less Privileged (HOLPI) ta jaddada kudirin ta na ci gaba da tallafawa talakawa masu bukatar...
Ministan sadarwa na kasa Dakta Isa Ali Pantami ya baiwa samari lakanin samun farin jini a wurin ‘yan matansu. Wani matashi mai amfani da shafin Twitter...
Rahotonnin daga Kano na cewa ministar jin kai da walwalar jama’a ta kasa Hajiya Sadiya ta iso fadar gwamnatin Kano yanzunnan. Wakiliyarmu Zahra’u Nasir ta rawaito...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata cigaba da baiwa yan jaridu goyon baya musamman wajen kare kansu daga cutar Corona yayin gudanar da ayyukansu. Gwamnan Kano...
Mutane 55 sun warke daga cutar corona Virus a jahar jigawa. Shugaban kwamatin dakile yaduwar cutar kuma kwamishinan lafiya Dr. Abba Umar ne ya bayya na...
Kwaminshinan lafiya kuma Shugaban kwamatin dakile yaduwar cutar Dakta Abba Umar yace an samu mutane a garin Hadeja dauke da cutar sai kuma mutum daya da...
Tun bayan bullar cutar Coronavirus cikin watan Afrilu na wannan shekara ta 2020 a jihar Jigawa, gwamnatin jihar ta ci gaba da daukar matakan kariya, domin...
Ana ta yada wani labari a kafafan sada zumunta na cewa hukumar lafiya ta duniya WHO ta zabi jihar Kano kadai domin yin gwajin maganin cutar...