Shugaba Muhammadu Buhari, zai yiwa al’ummar kasar nan jawabi a yau litinin da karfe bakwai na dare. Gidan Talabijin da gidajen rediyo, da sauran kafafen yada...
Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahiu Umar Ganduje ya tabbatar da samun bullar cutar Corona a nan Kano. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana hakan ne lokacin da...
Rahotonni na cewa sakamakon gwajin da aka yi wa wani mutum a Kano ya tabbatar da cewa yana dauke da kwayar cutar Corona virus. Wata majiya...
Kungiyoyin dake buga gasar Firimiya ta kasa zasu cigaba da karbar albashin su ba tare da zabtare ko rage wani kaso a cikin sa ba kamar...
Gwarzon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, kuma tsohon mai horar da kungiyar Kenny Dalglish, ya kamu da cutar ya kamu da cutar Corona. Mai...
Ofishin jakadancin kasar nan da ke birnin Beijing a kasar China, ya Ce, gwamnatin tarayya ta kammala shirye-shirye domin fara jigilar yan kasar nan mazauna can...
Gwamnatin jihar Katsina ta ce jami’an tsaro sun yi nasarar ceto mutane 19 cikin 20 da masu garkuwa da mutane suka yi garkuwa da su. Tun...
Babban hafsan soji na kasa Janar Tukur Yusuf Buratai, zai koma yankin Arewa maso gabashin kasar nan, don cigaba da jagoranta da gudanar da aikin Sojin...
Shugaban hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA,Gianni Infantino, ya yi kakkausar suka ga shirye shiryen da ake na dawowa kwallon kafa a wasu kasashen ba tare...
Mataimakin shugaban hukumar kwallon kafa ta kasa (NFF)kuma shugaban hukumar shirya gasar Lig ta kasa LMC, Shehu Dikko, ya sanar da cewar sabon kwantiragin da hukumar...