Shugaban Kasuwar Rimi dake nan Kano Alhaji Salisu Ya’u Yola ya ce babu wani aikin ci gaba da kasuwar ke samu daga bangaren gwamnatin jihar Kano...
Gwamnatin tarayya ta sanar da rage farashin man Fetur daga naira 145 zuwa naira 125, biyo-bayan karyewar farashin man a kasuwar duniya a dalilin bullar kwayar...
Gwamnonin yankin Arewa maso Yamma sun ce za su rufe daukacin makarantun dake yankin daga ranar Litinin mai zuwa, saboda annobar cutar Coronavirus. Shugaban kungiyar Gwamnonin...
Gwamnatin jihar Sokoto ta datakatar da baje kolin nuna kayayyakin al’adun gargajiya da shirya yi a yau Laraba. Gwmnan jihar Sokoto Allhaji Aminu Waziri Tambuwal ya...
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana cewa an sami bullar cutar Corona Virus a jihar. Babban sakatare a hukumar lafiya ta jihar Katsina Dr, Kabiru Mustapha ya...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ya zuwa yanzu ba a samu bullar cutar Covid 19 wato Coronavirus anan Kano ba. Kwamishinan lafiya na jihar Kano Dr...
Shugaban hukumar kula da harkokin ‘yan sanda ta kasa Muhammad Dingyadi ya ce nan gaba kadan gwamnatin tarayya za ta sake daukar sababbin kuratan ‘yan sanda...
Kungiyar yaki da cin zarafin ‘ya’ya mata da kananan yara ta kasa rashin jihar kano, ta bayyana cewar babban abinda ke haifar da matsalar aure a...
Gwamnatin tarayya ta bada umarnin rufe sansanonin masu yi wa kasa hidima a fadin kasar nan, a wani bangare don dakile yaduwar yaduwar annobar cutar Corona....
Yayin da ake ci gaba da zaman fargaba sakamakon ci gaba da yaduwar cutar Corona, rahotanni sun ce, masu zuba jari sun yi asarar naira biliyan...