Sabon shugaban hukumar aikin Hajji ta kasa Zikrullah Olakunle Hassan ya karbi ragamar shugabancin hukumar ta NAHCON a yau Alhamis. Olakunle ya karbi mulkin a hannun...
Gwamnatin jihar Kaduna ta rufe makarantar sakandiren ‘yan mata ta Kawo dake Kaduna, sakamakon ibitila’in gobara dake addabar makarantar. Kwamishinan ilimi na jihar Kaduna Malam Shehu...
Wani malami a sashen koyar da aikin jarida a jami’ar Bayero da ke Kano Dakta Ibrahim Suraj Adhama, ya bayyana Radiyo a matsayin wata kafa mai...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Gwamnatin tarayya ta yi alkawarin fito da sabbin dabaru na yaki tare da shawo kan cutar zazzabin Lassa, ta hanyar bude dakunan gwaje-gwaje wato Laboratory, da...
Shugaban kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano Barrister Abdul Adamu Fagge ya bayyana cewar kaddamar da kotun daukaka kara a jIhar Kano zai kawo cigaba...
Kungiyar jama’atu Izalatil Bidi’a Wa’ikamatissunnah mai shalkwata a Kaduna ta bayyana cewa ko kadan batayi na damar zaben shugaban kasa Malam Muhammadu Buhari ba. Shugaban kungiyar...
Tsohon mataimakin sufeton ‘yan sandan kasar nan Muhammad Hadi Zarewa mai ritaya ya bayyana shirin nan na gwamnatin tarayya kan yadda za’a takaita mallakar layukan waya...
An bayyana rashin amfani da fasahar zamani yadda ya kamata a matsayin dalilan da suke habaka rashin tsaro a fadin Nijeriya. Wani masanin halayyar dan adam...
Download Now A yi sauraro lafiya.