Gwamnan zamfara bello matawalle ya rantsar da kwamishinan ma’aikatar ilimi da kuma ma bashi shawara akan tallafin karatu A jiya ne Gwamnan jahar Zamfara Alh. Bello...
Jami’an tsaron kasar nan na musamman na Operation Puff Adder da ke karkashin rundunar ‘yan sandan kasar nan sun farwa ‘yan bindigar nan na Ansaru da ke cikin...
Yau ne Coalation of Northern Groups (CNG) ta kaddamar da rundunar tsaro wace aka fi sani da ”SHEGE KA FASA”. Kaddamarwar wanda aka yi a Arewa...
Kungiyar direbobin Tifar yashi ta jihar Kano reshen kwanar ‘yan Tifa ta gina wata katafariyar Gada a Karamar hukumar Nasarawa domin ragewa gwamnati nauyin dake kanta....
Hukumar lafiya ta duniya ta bukaci gwamnatoci da su inganta cibiyoyin lafiya a kasashe masu tasowa da wadanda suka cigaba. Hukumar lafiya ta bayyana haka ne...
Gwamnatin jihar Kano za ta kashe sama da naira biliyan uku domin gudanar da aiyyukan raya kasa daban -daban a ma’aikatun da suka hadar da ta...
Mai sharihi kan tattalin arziki a nan Kano, ya ce, kamata yayi gwamnatin Kano ta yi amfani da kudaden asusun tallafawa harkokin ilimi, maimakon ciyo bashin...
Da yamamcin yau Lahadi ne, Ministan shari’a kuma Antoni janaral Abubakar Malami SAN ya bar kasar zuwa Amurka don halatar taron yini 3 kan yadda hukumomin...
Rundunar sojan saman kasar nan zata karbi sabon jirgin shalkwafta da za’a yaki ‘yan ta’adda da shi kirar Mi-17IE ranar Alhamis 6 ga watan nan da...
Gwamnatin tarraya ta amince ta samar da hanyoyin da za’a sake yin nazari kan yadda za’a jinginar da rumbunan adana hatsi ko abinci a kasar nan...