Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano gargadi al’umma, musamman bata gari da suke fakewa da lokacin taron jama’a domin aikata laifukan sara suka, da sauransu. Cikin...
Kungiyar ma’aikatan wutar lantarki ta kasa NUEE, ta janye yajin aikin sai baba ta gani da ta fara a jiya Laraba da nufin janyo hankalin gwamnatin...
Fadar shugaban kasa ta gargadi kasashen Amurka da Burtaniya da kuma tarayyar turai da su guji tsoma baki cikin lamuran da ya shafi kasar nan,musamman zargin...
Jami’ar Yusuf Maitama Sule da ke nan Kano, ta ce za ta yi bikin yaye dalibai dubu biyu da dari biyar da goma sha hudu a...
Zauren kare kima da cigaban Kano na goyan bayan kirkiro masarautu hudu Zauren kare kima da cigaban Kano ya jaddada goyon bayansa bisa dokar kirkiro masarautu...
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya baiwa Kwamishinan ayyuka da cigaba Injiniya Mu’azu Magaji umarnin da a gyara gidan tarihi na Shattima a matsayin ofishin majalisar...
Kungiyar ma’aikatan dake samar da wutar lantarki ta kasa ta janye janye yajin aikin sai baba ta gani da tsunduma ajiya Laraba. Shugaban kungiyar ta kasa...
Makafi sun fusata kan yadda ake amfani da karin magana mai alaka da su, da wasu daga cikin ‘yan jaridu ke amfani da shi a kafafan...
Gwamnatin jihar Kano ta mayar da martani game da umarnin babbar kotun jihar Kano na dakatar da kaddamar da majalisar sarakunan jihar . A wata sanarwa...
Kungiyar ma’aikatan dake samar da wutar lantarki ta kasa ta tsunduma a yajin aikin sai baba ta gani a yau. Mataimakin shugaban kungiyar ma’aikatan dake Samar...