Gwamnatin jihar Kano ta ce ta fara mayar da hankali kan bunkasa sana’ar Kanikanci ta hanyar tura matasa wurare daban-daban don daukar horo kan gyaran motoci...
Hadaddiyar kungiyar Kanikawa ta kasa mai suna (GATAN) ta bukaci ‘ya’yanta da su kasance masu gaskiya da rikon amana a yayin gudanar da sana’arsu wanda hakan...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince kananan hukumomin jihar arba’in da hudu da su ciyo bashin Naira Biliyan Goma Sha Biyar domin da shirin ba da...
Kwamishiniyar ma’aikatar al’amuran mata da walwalar jama’a Dr. Zahra’u Muhammad Umar ta ce, ma’aikarata za ta sanya kafar wando daya tsala da wata Baturiyar kasar Nethtland...
Gwamnatin jihar Gombe ta tabbatar da rasuwar mutane uku a sanadiyar kamuwa da cutar zazzabin Lassa. Kwamishinan lafiya na jihar Gombe Dakta Ahmad Muhammad Gana ne...
Kungiyar karfafawa mutane gwiwa don shiga harkokin dimokradiyya ta jihar Kano tace dimokuradiyya diyya a Najeriya na fuskantar barazana musamman a hannun kowacce jam’iyya mai mulki...
Sabbin sarakunan 4 da suka hada da Rano da Karaye da Gaya da Karaye sun kai ziyarar taya gwamnan jihar Kano murnar samun nasara ta tabbatar...
Daga Nasiru Salisu Zango farfesa Babagana Umara Zulum shine Gwamna da yanzu ya zama zakaran gwajin dafi a cikin gwamnonin Nigeria. Kokarinsa da jajircewarsa wajen kare...
Hukumar aikin hajji ta kasa NAHCON ta karrama wakilin Freedom Radio a jihar Kaduna Abubakar Jidda Usman matsayin Dan Jarida mafi kwazo wajen kawo rahoton aikin...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kai ziyara ga hukumar kiyaye afkuwar hadura ta kasa a jiya Laraba Babban kwamandan hukumar Hisbah Sheikh Muhammad Haroun Ibini...