Masu bukata ta musamman suna fuskantar tarin kalubale acikin al’umma wanda hakan ya sa suka samarwa kansu doka a jihar Kano. Shugaban kungiyar masu bukata ta...
A jiya ne masu dauke da cuta mai karya garkuwar jiki HIV/AIDS sukayi zanga-zangar lumana domin nuna rashin gamsuwa da irin kyamata da tsangwama da al’umma...
Rundunar ‘yansandan ta jihar Kano tayi holin wasu mutane da take zargi da laifukan yin garkuwa da mutane da yin fashi da makami, da kuma satar...
Gwamnatin jihar Kano ta kama tare da lalata wasu miyagun kwayoyin da kudinsu ya kai kimanin naira biliyan 5 a wani aiki da suka yi a...
Dokar kafa hukumar bunkasa harkokin ilimi ta jihar Kano ta shekarar dubu biyu da goma sha Tara ta tsallake karatu na biyu a zauren majalisar dokokin...
Budurwar dai ta hau Baburin Adai-daita sahun ne da zummar za taje gidan su dake Gadon kaya,hawan ta ke da wuya sai ta sami wani fasinja...
Babbar kotun jiha mai lamba takwas karkashin jagorancin mai shari’a Usman na Abba ta zartar da hukuncin kisa akan mutane biyu wanda ta samu da laifin...
Manajan labarai na nan tashar Freedom Radio Malam Abdullateef Abubakar Jos, ya bukaci ‘yan jarida da sauran al’umma da su kara zage dantse wajen gudanar da...
Babban Limamin Masallacin juma’a dake Unguwar Tukuntawa Dr. Abdullahi Jibril yayi Allah wadai da kiran sunan ranar juma’a da wasu ‘yan kasuwa keyi da suna ”BLACK...
Gwamnatin jihar Kano ta amince da sabuwar dokar da za ta tabbatar da dawo da masarautu guda hudu da ta kirkira wanda a kwanakin baya kotu...