Babban Limamin Masallacin juma’a dake Unguwar Tukuntawa Dr. Abdullahi Jibril yayi Allah wadai da kiran sunan ranar juma’a da wasu ‘yan kasuwa keyi da suna ”BLACK...
Gwamnatin jihar Kano ta amince da sabuwar dokar da za ta tabbatar da dawo da masarautu guda hudu da ta kirkira wanda a kwanakin baya kotu...
Kungiyar cigaban matasa da hadin kai da Unguwar Tarauni TAYODA ta ci alwashin cigaba da gudanar da ayyukan alheri musamman wajen fatattakar matsalar shan miyagun kwayoyi...
Sarkin Alkalman Kano Alhaji Iliyasu Labaran Daneji yace matukar Iyaye suna so a magance matsalar tabarbarewar tarbiyyar ‘ya’ya a wannan zamani ya zama wajibi iyaye su...
Maimartaba Sarkin Kano Mallam Muhammadu Sanusi II ya kai zayara jami’ar Alkasimia dake garin Sharja a hadaddiyar daular larabawa, domin nemawa matasa mahaddata alkur’ani na jihar...
Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya yi wa ma’aikatan bogi fiye da dubu takwas afuwa da masu karbar albashi da ya wuce guda daya afuwa....
Jarumin wasan kwaikwayon nan Abdul’aziz Shua’ibu wanda aka fi sani da Malam Ali ya ce masana’antar Kannywood ya fara shiga kafin fitowar sa a wasan kwaikwayon...
Rikicin gida ko rikici tsakanin mata da miji abune da aka dade ana fuskanta wanda a yanzu lamarin ke ka ta’azara Hayaniya da zagin juna, duka...
Hukumar jiragen kasa ta kasa ta bayyana damuwarta da rashin jin dadin ta sakamakon rashin tashi da jirgin yayi a ranar talatar da ta gabata kamar...
Dabi’ar nan ta zuwa makaranta a makare da wasu dalibai musamman na firamare da sakandare ke yi a nan Kano, har yanzu ana fama da ita,...