Wata matashiya a ajihar kano tasa jirgi yayi saukar gaggawa a cikin ikko, wannad dai matashiya ta shiga cikin jirgin ne da barmumen hijabi inda ta...
Gwamnatin Kano ta ce zata cigaba da yada da’awa a yankunan karkara da kauyuka, don daukaka kalamar Allah. Daraktan hukamar shari’a na jihar Kano Malam Murtala...
Wani mahaifi mai suna Auwalu Umar Falgore yace shi dai ya kai dan sa ne makarantar Mari domin a kula mai da shi a kuma bashi...
Wani mahaifi a karamar hukumar Madobi da ke cikin jihar kano mai suna malam Ujudu ya kulle “yar shi da ake kira da Binta a cikin...
Rundunar “yan sandar jihar Kano ta kama wani matashi mai suna Yunusa D. Ado wanda yake amfani da wata gidauniya mai suna “End poverty” yana karbar...
Shugaban kwalejin kimiyya da fasaha ta Polytechnic Farfesa Mukhtar Atiku Kurawa ya musanta zargin da kungiyar malaman kwalejin ta ASUP da kungiyoyin dalibai suka yi na...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta sake gano wani Yaro tare da ceto shi daga jihar Anambra wanda wasu suka sace shi mai suna Salisu....
A yanzu dai a na tsaka da cin abinci bayan da Hakiman sarki su kamala gaisuwa yayin da mai martaba sarkin Kano ke cigaba da karbar...
Asibitin koyarwa na malam Aminu Kano ya gudanar da aikin kwakwalwa karo na biyu inda suka cire wani tsiro tare da samun nassara gudanar da wannan...
A yanzu dai a na tsaka da cin abinci bayan da Hakiman sarki su kamala gaisuwa yayin da mai martaba sarkin Kano ke cigaba da karbar...