Mai martaba sarki bichi Alhaji Aminu Ado Bayero ya ja hankalin Al’ummar kasar nan da su maida hankali wajen taimakawa jami’an ‘yan sanda. Mai martaba sarkin...
A ‘yan kwanakin nan ne dai wasu fayafayen bidiyo suka karade shafukan sada zumunta na zamani a kasar nan kan cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari zai...
Wasu al’umma dake karamar hukumar shanono a yankunan da suka hadar da Kuka-kure da Tsaure da kuma Alajawa sun koka matuka dangane da irin halin da...
Ministan ayyukan gona da raya karkara Sabo Nanono ya bayyana babu Yunwa a Najeriya. Sabo Nonono ya bayyana hakan ne a taron manema labarai a Abuja...
Majalisar dokokin jihar Kano ta bukaci gwamnatin jiha da ta gaggauta daukan mataki tare da bibiyar sauran yara ‘yan asalin jihar Kano da har yanzu suke...
Bayan da aka yi ta rade-raden da zarar ya dawo daga kasar Afrika ta Kudu zai nada kwamishinoni cikin kunshin Gwamnatin sa, kawo yanzu gwamnan Kano...
Gobarar da ta tashi a daren jiya Lahadi ta lalata ofishin adana bayanai na kwalejin ilimi ta tarrayya dake nan Kano. Wani ganau yace gobarar ta...
Minintan kwadago da ayyukan yi Dr Chris Ngige ya ce har kawo yanzu gwamnatin tarayya taki aiwatar da sabon tsari na biyan mafi karancin albashi na...
Hukumar shirya jarrabawar WAEC ta sanya jihar Kano a cikin jerin jihohi biyar 5 da suka fi yin kwazo a jarrabawar hukumar da aka yi a...
Malam Aminu Ibrahim Daurawa, ya musanta zargin yayi rawa da mai dakin sa a wajen wani biki bayan da aka hasko shi a cikin wani fefen...