Rundunar sojan kasar nan ta yi kira da a rufe offishin kungiyar Amnesty International dake kasar nan, yayin da take zargin da akwai kwararan hojoji kan...
Majalisar wakilai ta yi barazanar kin bayyana a taron gabatar da kasafin shekarar 2019, har sai ministan kasafi da tsare-tsare Udoma Udo Udoma ya aike mata...
Kungiyar manyan ma’aikatar man fetur da iskar gas ta kasa (PENGASSAN), ta yi allawadai da kalaman da wani dan takarar shugaban kasa ya yi na cewa,...
Wakilan wasu kasashen duniya 70 sun amince su yi aiki tare don magance matsalar kwararar baki a kasashe da dama, matakin da ke nuna goyan bayan...
A yau Alhamis ne babbar kotun jihar Kano ta yanke hukuncin cewa majalisar dokokin jihar Kano ba ta da iko, ko hurumin gayyata ko kuma bincikar...
Kungiyar ma’aikatan kananan hukumomi ta kasa NULGE ta ce gwamnan jihar Zamfara Abdulazeez Yari na yaki da batun karin mafi karancin albashi ne domin kare kuskuren...
Rundunar sojin kasar nan ta tabbatar da mutuwar sojojin ta 23 inda kuma wasu 31 suka samu raunuka bayan da mayakan Boko Haram suka kai hari...
Rundunar ‘yan sandan jihar Taraba tace mutane talatin da biyar ta cafke da ake zargin su da hannu wajen kitsa rikicin da ya kunno kai jihar...
Wasu daga cikin jihohin kasar nan ba za su sami Dala Miliyan dari 700 na kudaden tallafi daga bankin kasar nan in har suka gaza buga...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a karon farko ya yi tsokaci kan batun nan na zargin gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da karbar nagoro a hannun ‘yan...