Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa NAHCON ta kafa wasu kwamitoci guda uku domin shirye-shiryen aikin Hajjin badi. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa...
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa ta samu nasarar kashe mayakan Boko haram guda goma sha hudu wadanda suka sace wata motar bus dauke da fasinjoji...
Hukumar yaki da masu yiwa arzikin kasa ta’annati EFCC ta ce ‘yan siyasa da ke sauya sheka daga jam’iyyar su zuwa wata, ba shi ne zai...
Babban bankin kasa CBN ya ce ya yanke shawarar hukunta kamfanin sadarwa na MTN da kuma wasu bankunan kasuwancin kasar nan hudu sakamako saba ka’idar fitar...
Mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya yi kira ga sarakunan kofofin Kano, da su himmatu wajen ganin an samar da zaman lafiya da kare...
Mataimakiyar babban sakataren majalisar dinkin duniya Amina Mohammed ta danganta ayyukan ‘yan tada kayar baya a yakin Arewa maso gabas, kan kafewar da tafkin Chadi ya...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yanke hukunci tare da umartar babban hafsan sojin kasan Najeriya Laftanar Janar Tukur Buratai da ya biya wasu...
Gwamnatin tarayya ta yi gargadin cewa mafi yawa daga cikin shinkafar da ake shigowa da ita daga kasashen ketare tana da illa ga jikin bil adama....
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar babban birnin tarayya Abuja zuwa mahaifar sa Daura a jihar Katsina don gudanar da bikin babbar Sallah na bana. Shugaba...
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar talata 21 ga watan agusta kuma laraba 22 ga watan na agusta da muke ciki a matsayin ranar hutu domin gudanar...