Akalla mutane 8 aka hallaka yayin da aka jikkata 4 a wani rikici da ya barke a kauyen Kurega da ke karamar hukumar Chikum dab da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce karya lagon kungiyar Boko Haram ne ya sanya aka samu nasarar kubutar da yan matan chibouk 106 da kuma na...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC, ta ce tun bayan dawowar tsarin mulkin dimukuradiya a alif dari tara da casa’in da tara zuwa yanzu talakan kasar nan...
Rundunar yan sandan jihar Zamfara ta tabbatar da mutuwar mutane bakwai yayin wani Sabon hari da wasu yan bindiga suka kai a kauyen Gidan-labbo da gidan...
Majalisar dattijai ta ce a yau Juma’a ne zata mikawa shugaban kasa Muhammadu Buhari kunshin kasafin kudin bana da ta amince da shi a satin da...
Kotun tarayya da ke zaman ta a nan Kano da bayar da belin Tsohon gwamnan jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau da wasu mutane biyu daka gurfanar...
A yau ne a ke sa ran hukumar EFCC mai yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati zata gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kano Malam...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Alhaji Muslimu Smith a matsayin sabon shugaban hukumar kula da ayyukan ‘yansanda ta kasa. Alhaji Muslimu Smith wanda tsohon...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya alkawarta daukar matakan da suka dace domin kamo bakin zaren dangane da wani sabani da ya bullo tsakanin babban Sufeton ‘yan-sandan...
Hukumar EFCC ta bayar da belin tsohon ministan harkokin waje Ambasada Aminu Wali, da Tsohon Gwamnan Jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau da kuma tsohon kwamishina a...