Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mayar da dakataccen shugaban hukumar kula da Inshorar Lafiya ta kasa Usman Yusuf bakin aiki. Tun a cikin watan Yunin bara...
Rundunar ‘yan-sandan Najeriya ta tura dakarunta kwararru na musamman da aka raba zuwa rukunoni 15 zuwa Jihar Benue domin dakile rikice-rikcen da ke faruwa a Jihar....
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kai ziyara jihar Nasarawa a gobe Talata a wani bangare na lalubo hanyoyin dakile rikicin manoma da makiyaya dake yawan aukuwa...
Gwamnatin jihar Lagos ta samar da wasu kotuna guda hudu da zasu rika sauraron kararrakin cin hanci da rashawa da kuma laifukan cin zarafin bil’adam. Babban...
Gwamnan jihar Taraba Darius Ishaku ya ce gwamnoni kasar nan basu da iko akan jami’an tsaron kasar nan, duba da cewar ba za su iya bayar...
Hukumar samar da abinci da kayayykin noma na majalisar Dinkin Duniya ta ce kasashe goma sha shida na fama da karancin abinci a fadin duniya, ciki...
Mai martaba sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi II ya dakatar da mai Unguwar Badawa bakin Kwangiri daga aikinsa na mai Unguwa, a sakamakon goyon bayan dansa...
Tsohon Gwamnan jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya dage ziyarar da yayi shirin kawo wa nan Kano. Da ya ke jawabi tsohon Sakataren gwamnatin jihar...
Gwamnatin tarayya ta bukaci jami’o’in Najeriya da su ci gaba da hadin kai da bangaren masana’antu a kasar nan domin habaka tattalin arziki da kuma harkar...
Gwamnatin tarayya ta ce ba ta da lokacin tattauna batun zaben shekarar 2019 a wannan lokaci da take kokarin cika alkawuran da ta daukar wa al’ummar...