Hukumar jindadin Alhazan Jihar Bauchi ta ce, ta kara wa’adin biyan kudaden aikin Hajjin bana zuwa Talatin ga watan Afrilun da muke ciki. Shugaban hukumar Alhaji...
Majalisar Dattijai ta zargi mai rikon mukamin shugabancin hukumar EFCC Ibrahim Magu da karya doka, a yunkurin da hukumar ta yi na kama tsohon babban daraktan...
Tsohuwar mai dakin marigayi Nelson Mandela, wato Winnie Mandela ta rasu yau. Winnie Mandela wadda ta auri marigayi Nelson Mandela lokacin da yake zaune a gidan...
Gwamnatin tarayya ta saki kaso na biyu na sunayen wadanda ta ce sune suka sace dukiyar kasar nan tsawon shekaru goma sha shida da dawowar mulkin...
Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa ta zargi tsohon babban daraktan hukumar bada agajin gaggawa ta kasa NEMA da wasu daraktoci 6 na...
‘Yan kunar bakin-wake uku ne su ka mutu tare da jikkata wasu mutanen bayan hare-haren da su ka kai yankin Muna Garage da ke birnin Maiduguri...
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta tabbatar da mutuwar makiyaya goma sha biyar a jihar. Mai magana da yawun rundunar, Muhammad Shehu, ya shaidawa manema labarai...
Wani hafsan sojin kasar nan ya musanta cewa ‘yan matan Sakandaren Dapchi da mayakan Boko-Haram suka sace a baya-bayan nan an boye su ne a wani...
Wasu Mutane da dama sun kamu da cutar Amai da Gudawa da matsanancin Ciwon ciki da Kumburin jiki a garin Panda dake yankin karamar Hukumar Albasu...
Wata cuta da har kawo yanzu ba a kai ga gane kowace iri ba ce ta yi sanadiyyar mutane 8 a garin Dungurawa da ke yankin...