Wata babbar kotun tarayya da ke Lagos ta ba da umarnin mallakawa gwamnatin tarayya wani fili da ke unguwar Lekki a jihar Lagos, mallakin tsohuwar ministar...
Majalisar zartaswa ta kasa ta amince da a fitar da naira biliyan dari da casa’in da biyu da miliyan dari tara domin biyan ‘yan kwangila da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga al’ummar jihar Filato da su zauna da juna lafiya. Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne lokacin da...
Wata Kotun tarayya mai zamanta a nan Kano ta dage sauraron Shari’ar da ta ke yi wa tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau da tsohon Ministan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana takaicin sa bisa kisan wadanda basu ji ba basu gani ba a jihar Filato, inda kuma ya ce gwamnatin sa...
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta cafke tsohon Gwamnan jihar Benue Gabriel Suswam, sakamakon wata matsalar tsaro da ta kunno kai. Hukumar ta cafke tsohon...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin wasu manyan alkalai 28 a babbar kotun daukaka kara da kuma babbar kotun tarayya da kuma babbar kotun...
Gwamnatin Najeriya za ta gina sabbin kebantattun wuraren kiwo guda 94 a jihohin kasar guda 10 don dakile rikicin da ke aukuwa tsakanin manoma da makiyaya....
Gwamnan jihar Zamfara Abdulaziz Yari ya bukaci sarakunan gargajiya a jihar da su gaggauta tattara rahotannin halin da tsaro ke addabar yankunansu. Gwamna Abdulaziz Yari ya...
Gwamnatin Jihar Adamawa ta ayyana kwanaki uku a matsayin ranakun zaman makoki, sakamakon mutuwar shugaban ma’aikatan fadar gwamnatin Jihar Abdulrahman Abba Jimeta, a safiyar yau a...