Wasu matasa a yankin Kabuga dake karamar hukumar Gwale a Jihar Kano sun kone wani baburin adai-daita sahu da ake zargin na masu kwacen waya ne....
Dubban daliban Nijeriya ne da su ka dawo daga kasar Sudan bayan barkewar yaki a Sudan din ke cigaba da fargabar halin da karatun su zai...
Hauhauwar farashin Shinkafa dai na Kara ta’azara a Jihar Kano, dama wasu sassan kasar nan. Sai dai mutane na hasashen cewa matsalar tsadar shinkafar ya samo asali...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta bukaci al’umma da su rinka kare kansu daga kamuwa cutar zazzabin cizon sauro wanda ke kisa farat daya, musamman ga...
Rundunar ‘Yan sandan jihar Kano ta ce, ta samu nasarar kama wasu matasa 27 bisa zargi su da aikata fashi da kwacen waya ta hanyar amfani...
Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya mika mukullan Gidaje ga Malaman makaranta casa’in da daya da ya yafewa kaso casa’in cikin dari na kudaden...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Nijeriya NDLEA shiyyar Kano, ta ce, yawaitar kwacen wayoyin hannu da bata gari ke yi a hannun mutane...
Wani masanin kimiyyar siyasa a kwalejin share fagen shiga jami’a a Kano CAS, Dakta Kabiru Sufi Sa’id, ya ce harkar ilimi a jiar Kano ta samu...
Lokacin damuna, lokaci ne aka fi samun tashin wasu cututuka da kuma yawaitar wasu, sanadiyyar danshi da sanyi da kuma taruwar ruwa a kan hanya. Domin...
A ranar 5 ga watan Mayun shekarata 2010 Allah ya yiwa Umaru Musa ‘Yar Adua rasuwa a fadar gwamnati da ke Abuja watanni biyu bayan komowarsa...