Shugaban hukumar NDLEA a Kano ya ce yawanci laifukan ta’addanci ana yinsu ne bayan shaye-shaye. Yayi kira ga matasa da su guji shaye-shayen don gujewa...
Ɗaliban nan Mata biyu da yan bindiga suka sace a jami’ar gwamnatin tarayya da ke Gusau a jihar Zamfara sun shaƙi iskar ‘Yanci, bayan shafe kwanaki...
A yau Alhamis ne fitaccen malamin addinin Musuluncin nan na Sheikh Jafar Mahmud Adam, ya cika shekara 16 da rasuwa. Malamin ya rasu ne bayan da...
Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci musuluntar da mutane dari da talatin da takwas. Ganduje yayi kira ga wadanda suka musuluntar da su yi kokari wajen...
Yan kasuwar Kurmi a Jihar Kano wadanda suka gamu da ibtila’in gobara a kwanakin baya, sun zargi shugabancin kasuwar da yin rub da ciki da tallafin...
Kungiyar shugabannin kananan hukumomin jihar Kano 44 ALGON, ta gargadi kwamitin karbar mulki na zababben gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, da ya daina yunkurin...
Masana a kiwon lafiya sun ce lalurar amosanin kashi wasu kwayoyin cututtuka ne da suka hadar da Bakteriya da fungai ke yada su, kuma suna da...
Yayin da bashin da ake bin Nijeriya ya karu zuwa sama da Naira tiriliyan 46 a watan Disambar bara, Wani rahoton da BBC ta fitar ya...
Wasu ma’aikatan wacin gadi a hukumar INEC da suka gudanar da aikin zaben bana, sun bukaci mahukunta da su shiga lamarinsu, wajen ganin an biya su...
Mutane 3 ne suka mutu yayin da wasu 16 suka jikkata a wutar da ta tashi cikin wata motar haya kirar Lita Hayis, a kan titin...