Daga: Hajara Hassan Sulaiman Jami’ar Maryam Abacha da ke Maradi a jamhuriyar Nijer ta ce za ta mayar da hankali wajen zakulo yaran da suke...
Gwamnatin jihar Kano ta aike da tallafin naira miliyan goma sha takwas ga mutanen da rikicin jihar Oyo ya shafa a makon da ya gabata. ...
Gwamnatin tarayya ta gargadi manoman da take tallafawa da kayan amfanin gona, su yi amfani da kayan ta hanyar da ta dace. Ministan harkokin noma...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta cafke babban jami’in hukumar Hisbah ta jihar Kano mai kula da kamen almajirai da mata masu zaman kansu. An cafke...
Ministan kula da harkokin noma, Muhammad Sabo Nanono ya bukaci malaman gona da su kara azma wajen koyar da manoma sabbin dabaru domin bunkasa harkokin noma...
Gwamnonin Arewa maso yamma sun kama hanya domin zuwa jihar Oyo kan rikicin ƙabilancin da ke faruwa a jihar. Mai taimaka wa Gwamnan Kano kan yaɗa...
Daga: Aisha Sani Bala Gwamnatin jihar Kano ta ce har yanzu akwai yiwuwar rushe gadar Kofar Nassawara da ke nan birnin Kano sakamakon rashin tsari...
Kungiyar manyan ma’aikatan bangaren wutar lantarki da takwarorinsu na kasa sun tsunduma yajin aiki tare da garkame babban ofishin kamfanin rarraba wutar lantarki shiyyar Kano KEDCO...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya aike wa majalisar dokokin jihar wasiƙar neman sahalewa dokar kare ƙananan yara ta bana. Shugaban majalisar dokokin Injiniya...
Babbar kotun tarayya da ke Gyaɗi-gyaɗi a Kano bisa jagorancin mai shari’a Lewis Alagua ta ƙi amince wa da buƙatar lauyan Malam Abduljabbar Kabara. Malam Kabara...