Ranar Talata ne a ke sa ran gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje zai gabatar da kasafin kuɗin baɗi a gaban majalisar dokokin jihar. A ranar Litinin...
Ɗan siyasar nan Mustapha Jarfa ya nemi afuwar mataimakin gwamnan Kano kan wasu kalaman ɓatanci da yayi a kan sa. A ranar 22 ga watan Disamba...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce an sami karin mutum guda da ya kamu da Coronavirus a jiya Litinin bayan da aka yiwa mutane 77...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama mutane 55 wadanda ake zargi da tayar da rigima a Sabon gari yayin zanga-zangar ENDSARS. Mai magana da yawun...
Kungiyar tsoffin daliban kwalejin Barewa sun gudanar da taron tattaunawa kan yadda za su gudanar da bikin cikar kwalejin shekaru dari da kafuwa nan da makwanni...
Daya daga cikin kotunan tafi da gidanka karkashin kwamitin tsaftar muhalli na jihar Kano ta yankewa wasu ‘yan kasuwa 5 hukuncin zaman gida kaso na tsawon...
Kwalejin ilimi ta tarayya a nan Kano FCE ta tsayar da ranar litinin 2 ga watan Nuwamba mai kamawa a matsayin ranar da za a koma...
Hukumar tsaron farin kaya ta ƙasa DSS ta nemi haɗin kan masu amfani da kafafen sada zumunta don tabbatar da zaman lafiya a Kano. Daraktan hukumar...
Hukumar yaƙi da fataucin bil-adama ta ƙasa NAPTIP, ta ce iyaye ne ke bayar da babbar gudunmawa wajen azabtar da ƙananan yaransu ta hanyar tura su...
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya taya tsohon gwamnan jihar Rabi’u Musa Kwankwaso murnar cika shekaru 64 a duniya. Mai taimakawa gwamna Ganduje kan kafafan sada...