Mai garin Gama da ke karamar hukumar Nassarawa anan Kano ya koka kan matsalar karancin ruwan sha da suke fuskanta tsawon shekaru ba tare da mahukunta...
Tsohon mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan majalisar wakilai Abdurrahman Kawu Sumaila ya ce, baya goyon ƙarin farashin mai da gwamnatin tarayya ta yi. Kawu...
Manoma a yankin karamar hukumar Garko anan jihar Kano, sun ce, ambaliyar ruwa ta yi sanadiyar lalata gonakin Shinkafa masu girman fadin kadada 89 a karamar...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya shawarci hukumar gudanarwa ta Jami’ar Bayero da ke nan Kano, ta riga la’akari da yawan daliban Jihohi...
Masanin tattalin Arzikin na Jami’ar Bayero dake nan Kano, Farfesa Ibrahim Garba Sheka ya ce karin farashin man fetur da wutar lantarki da gwamnati ta yi...
Maimartaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya yaba wa shirin muradan raya tattalin arziƙin ƙasashen Afrika ta yamma na ECOWAS – Vision 2020 zuwa 2050....
Rundunar ‘yan sanda a jihar Kogi ta gurfanar da kwamishinan kula da albarkatun Ruwa a gaban kotu bisa zarginsa da laifin aikata Fyade. A na dai...
Kafin zaman kotun na yau gwamnatin Kano dai na zargin mutanen da laifin hada baki da kisan kai, laifukan da suka saba da sashi na 97...
Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar na uku, ya bukaci mahukunta da su gaggauta kawo karshen kisan kiyashin da ake yi wa wadanda basu-ji- ba- basu...
Ƙungiyar masu kamfanoni a unguwannin Bompai da Tokarawa ta ce, akwai yiwuwar ta rage ma’aikata a kamfanunuwan sakamakon ƙarin farashin wutar lantarki. Shugaban ƙungiyar masu masana’antu...