Daga Safara’u Tijjani Adam Kungiyar direbobi ta kasa N U R T W ta ce daga yanzu babu wani fasinja ko direba da zai dinga...
Da’iratul Banatul-Musdafa ta yi kira ga mawadata da su zage damtse wajen taimakawa mabukata musamman a wannan lokaci da ake cikin matsin rayuwa. Shugabar Da’irar Malama...
Kungiyar Alarammomi mahaddata Al’kur’ani ta kasa reshen jihar Kano ta gudanar da Alkunutu a wani mataki na janyo hankalin gwamnati don bai wa makarantun allo da...
Inuwar Marayu da gajiyayyu ta Tudun Maliki, ta sha alwashin ci gaba da tallafawa ‘yaran da iyayen su suka rasu da iyayen da aka barsu da...
Jama’ar unguwar Hotoro NNPC, sun koka tare da bukatar gwamnatin jihar Kano da ta kawo musu dauki domin gyara Makarbar yankin wacce ta cika a halin...
Masanin kimiyar siyasa na Kwalejin Share fagen shiga Jami’a na CAS ya ce yi wa kundin tsarin mulki karan-tsaye shi ya haifar da juyin mulki a...
Gwamnatin jihar Kano ta ce a jiya Alhamis an sami karin mutane 9 masu dauke da cutar Covid-19 cikin mutane 120 da aka yiwa gwaji, wanda...
Ƙungiyar marubutan internet ta Arewacin ƙasar nan wadda aka fi sani da Arewa Bloggers ta shawarci marubuta da su mayar da hankali wajen al’amuran da za...
A baya-bayan nan dai hukumomi a nan Kano sun ceto mutane uku da aka daure tsawon shekaru a gida ba tare da samun kyakykyawar kulawa ba....
Limamin masallacin juma’a na Jami’ul Anwar da ke Tudun Yola Malam Abdulkadir Shehu Mai Anwaru ya yi kira ga gwamnati da ta sanya kalandar musulunci a...