Daga Anas Muhammad Mande Kasar Spain ta gayyaci dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Wolverhampton Wanderers da ke kasar Ingila Adama Traore, da ya shiga cikin...
Daga Mu’azu Tasi’u Abdurrahman Wani sabon al’amari da a iya cewa ba a saba gani ba, shi ne yadda ake ganin masu Babura masu kafa biyu...
Gwamnatin tarayya ta kwaso wasu ‘yan kasar nan mazauna Afirka ta kudu su 186 wadanda suka makale acan sakamakon cutar corona. A cikin wata sanarwa mai...
Masu gudanar da kananan sana’oi daban-daban anan Kano na ci gaba da bayyana irin yadda annobar cutar corana ta jawo musu cikas a cikin harkokin kasuwancin...
Limamin masallacin Juma’a na Millatu Ibrahim da ke unguwar Sauna Kawaji a nan birnin Kano, Malam Ali Dan Abba, ya ce, sabawa ka’idar musulunci ya yin...
Gamayyar wasu kungiyoyin kasa da kasa da ke rajin tallafawa dan Adam mai suna ‘Federation of the Associations that value Humanity’ dake da shalkwata a birnin...
Shirin bunkasa Noma da kiwo na jihar Kano, Kano State Agro Pastoral Project KSADP, zai tallafawa dalibai 100 na jiha masu shaidar karatun Difiloma ta...
Hukumar kula da Makarantun Islamiyya da Tsangayu ta Jihar Kano, ta bukaci Makarantun Islamiyya da su guji bude Makarantu domin kaucewa fadawa fushin hukumar. Shugaban Hukumar...
Mai jama’a photography ke nan yake rakashewa a ranar masu daukar hoto ta duniya Sadiq RImi (Mai jama’ a photography
Daga Mu’azu Tasi’u Abdurrahman Wani masani kan al’amuran da suka shafi labaran kasa na jami’ar Yusif Maitama Sule dake nan Kano ya bayyana cewa akwai yuwar...