Gwamantin jihar Kano ta jaddada aniyarta na ci gaba da farfado da tare da inganta kadarorin gwamnati da aka kyalesu ba a amfani dasu tsawon lokaci...
Gwamantin jihar Kano ta jaddada aniyarta na ci gaba da farfado da tare da inganta kadarorin gwamnati da aka kyalesu ba a amfani dasu tsawon lokaci...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke ƙofar kudu a nan birnin Kano, ƙarƙashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola ya yanke hukuncin jefewa ga wani tsoho ɗan...
Darakta janar na hukumar dake kula da asibitocin jihar Kano Dr. Nasir Alhassan Kabo ya ja hankalin asibitoci da cibiyoyin lafiya dake sassan jihar nan da...
Mutane a jihar Kano na cigaba da kokawa kan yadda jami’an ‘yan sand ke kama su bisa cewa sun yin dare har ma su garkame su,...
Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da rashawa ta Kano ta ce, tuni waɗanda ake zargi da zaftarewa malamai kuɗin addu’a suka fara mayar da kuɗin ga...
Masanin tattalin arziki nan Jami’ar Bayero da ke nan Kano kuma tsohon kwamishinan kudi na jihar nan, ferfesa Isa Dandago ya shawarci ‘yan Arewa da su...
Majalisar dinkin duniya ta bukaci matasa da su kasance masu neman na kansu hadi da jajircewa wajen neman ilimi da nufin inganta tattalin arzikin kasashen su....
Wata matashiya mazauniyar unguwar Tudun Maliki a nan Kano ta yi ƙorafin cewa kwamandan hukumar Hisbah na ƙaramar hukumar Kumbotso ya ci zarafinta. Matashiyar wadda ta...
Manoma 450, 000 ne masu karamin karfi zasu amfana da tallafi na bunkasa Noma a fadin jihar Kano , ta hadin gwiwa tsakanin hukumar shirin...