Jami’ar Yusuf Maitama Sule ta sanar da cewa za ta fara aikin rajistar sabbin daliban da za ta tantance domin ba su gurbin karatu wato Post...
Wasu daga cikin hotunan da jaridar Premium times ta wallafa a shafin ta na Internet.
Dandazun mutane suka tarbi tsohon sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi na II a ya yin da ya kai ziyara ga abokin sa Nasir El-rufa’I a jihar...
Kungiyar ‘yan jarida Mata ta kasa NAWOJ ta ce za ta hada Kai da kungiyoyin Kare hakkin Bil Adama da gwamnatin Jihar Kano don samar da...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya mika sakon ta’aziyarsa game da rasuwar daya daga cikin jajirtattun masu rajin kare ‘yancin masu fama da lalurar amosasnin...
Daga Safara’u Tijjani Adam Kungiyar direbobi ta kasa N U R T W ta ce daga yanzu babu wani fasinja ko direba da zai dinga...
Da’iratul Banatul-Musdafa ta yi kira ga mawadata da su zage damtse wajen taimakawa mabukata musamman a wannan lokaci da ake cikin matsin rayuwa. Shugabar Da’irar Malama...
Kungiyar Alarammomi mahaddata Al’kur’ani ta kasa reshen jihar Kano ta gudanar da Alkunutu a wani mataki na janyo hankalin gwamnati don bai wa makarantun allo da...
Inuwar Marayu da gajiyayyu ta Tudun Maliki, ta sha alwashin ci gaba da tallafawa ‘yaran da iyayen su suka rasu da iyayen da aka barsu da...
Jama’ar unguwar Hotoro NNPC, sun koka tare da bukatar gwamnatin jihar Kano da ta kawo musu dauki domin gyara Makarbar yankin wacce ta cika a halin...