Bankin Duniya zai bai wa jihar Kano da wasu jihohin kasar nan guda shida bashin kudi da ya kai dala miliyan dari biyar domin bunkasa harkokin...
Majalisar dokokin jihar Kano ta musanta cewa ta zartar da dokar yin dandatsa ga mutanen da aka kamasu da laifin fyade. Dan majalisa mai wakiltar karamar...
Gidauniyar tallafawa Marayu da ‘yan gudun hijira dake Unguwar Wudilawa ta bukaci al’umma dasu himmatu wajen tallafawa marayu da ‘yan gudun hijira dake nan Kano. Shugaban...
Kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kano Habu Sani ya kalubalanci sabbin jami’an ‘yan sanda da aka yi wa karin girma da su sadaukar da kawunan su...
Hadaddiyar Kungiyar masu sana’ar sayar da dabbobi ta jihar kano ta bukaci gwamnatin da ta yi duba kan yadda ake samun kasuwannin sayar da dabbobin ba...
Gidauniyar tausayawa da tallafawa mabukata wato Empathy Foundation ta ja hankalin al’ummar musulmi da su zage dantse wajen aikata ayyukan alkheri a wadannan kwanaki goma da...
Hukumar yaki da cuta mai karya garkuwar jiki ta jihar Kano (SACA), ta ce, gwamnati za ta kara inganta asibitocin jiha tare da sanya kayan gwaji...
Dan takarar gwamnan Kano a jam’iyyar PDP Abba Kabir Yusuf ya bayyana dalilan sa na gurfanar da gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje da wasu ‘yan...
Gobarar dai ta tashi ne da misalin karfe 10 na dare, wadda ta shafe kusan sa’o’i biyu tana ci, duk da daukin da jami’an hukumar kashe...
Da alama dai sanarwar sanya ranar rubuta jarrabawar WAEC ta zo wa dalibai a ba zata, duba da kwan gaba kwan baya, da aka rinka yi...