

Gwamnatin jihar Kano ta fara dashen bishiyoyi kimanin miliyan 2 a sassan jihar Kano da nufin magance kwararowar Hamada da zaizayar ƙasa gami da ambaliyar ruwa....
Kwamitin karta-kwana da gwamnatin Kano ta kafa don yaki da miyagun kwayoyi ya kama tabar wiwi da ya kai nauyin kilogram hamsin da uku da digo...
Daga Zara’U Nasir
Kwamishinan ilimi na jihar Kano Sanusi Kiru ya ce shirye-shirye sun ringaya sun yi nisa wajen bude makarantun da almajarai da aka dawo da su daga...
Hukumar yaƙi da safara bil’adama ta ƙasa NAPTIP ta tabbatar da cafke wani tsoho ɗan kimanin shekaru 54 da ake zargi da lalata wasu ƙananan yara...
Gidauniyar Empathy mai tausayawa da tallafawa al’umma da ke nan Kano, ta nuna takaicin ta bisa yadda wasu lauyoyi musulmi da kuma wasu daga kudancin kasar...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da umarnin hanzarta bude makarantun kwalejojin fasaha guda shida a jihar domin bai wa daliban ajin karshe na sakandire damar rubuta...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ƙulla yarjejeniya da ƴan kasuwar Gwari ta kwanar Gafan dake ƙaramar hukumar Garin Malam a nan Kano. Hisbar ta ƙulla...
Ƙungiyar tabbatar da aminci da kyautata ayyuka a jihar Kano ta goyi bayan gwamnatin Kano a kan yunƙurin ta na samar da titin jirgin ƙasa. Bayanin...
Fitaccen attajirin nan kuma shugaban gidauniyar Bill and Melinda Gates, Mr Bill Gates, ya ce, duk da cewa hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce babu...