Jihar Kano ta dawo ta uku a yawan masu cutar Coronavirus a Najeriya, yayinda birnin tarayya Abuja ta dawo ta biyu. Mutum 1092 aka tabbatar sun...
Hukumar samar da ruwan sha ta jihar Kano tace matsalolin ruwan sha da ake fuskanta a yanzu a jihar Kano nada nasaba da karuwar jama’a a...
Mataimakin babban kwantorala na gidan gyaran hali na Kano, Garba Mu’azu Chiranchi, ya ja hankalin al’ummar jihar Kano da su rika bin dokokin da gwamnati ta...
Ministan lafiya Dr Osagie Ehanire ya ce kwamitin kar ta kwana da ma’aikatar lafiya ta kafa domin gano dalilan mace mace a nan Jihar Kano tsakanin...
Kwamishinan kula da harkokin Addini na jihar Kano, Malam Muhammad Tahar Adamu yace Almajiranci dadaddiyar hanya ce ta koyar da ilimin Addinin Musulunci. Malam Muhammad Tahar...
Yanzu haka dai mutane 450 ne hukumomi suka tabbatar sun warke daga cutar Corona a Kano. Ma’aikatar lafiya ta Kano a shafin Twitter ta sanar cewa...
Cibiyar kula da wadanda suka gamu da Ibtila’in fyade da cin zarafi ta Asibitin kwararru na Murtala Muhammad tace yara mata yan kasa da shekaru 9...
Shugaban Asibitin garin Danbatta Dakta Ibrahim ibn Muhammad ya bukaci al’umma dasu baiwa tsafta muhimmanci domin kare kansu daga kamuwa da cututtuka masu yaduwa. Dakta Ibrahim...
Gwamnatin jihar Kano ta musanta labarin da ake yadawa cewa ta amince a koma makarantu a ranar 14 ga waan da muke ciki. Kwamishinan ilimi na...
Mataimakin gwamnan jihar Kano Dakta Nasiru Yusuf Gawuna ya bukaci malaman Gona da kwararru kan aikin Noma, su rinka wayar da kan kananan manoma kan yadda...