Yayinda dokar kulle da zaman gida ke cigaba da gudana a wasu jihohin kasar nan ciki harda jihar Kano, sai gashi wani jami’in dan sanda a...
Kungiyar Tallafawa Marayu da marasa karfi wato Hope for Orphans and Less Privileged Initiative (HOLPI) ta jaddada kudirin ta na ci gaba da tallafawa mabukatan da...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya baiwa sabon sarkin Rano maimartaba Alhaji Kabir Muhammad Inuwa takardar kamar aiki. Maitaimakawa gwmanan Kano kan sabbin kafafan...
Hukumar yaki da cin hanci da karbar korafe-korafe ta jihar Kano ta cimma yarjejeniya da kungiyar kamfanonin shinkafa domin sayar da babban buhu akan kudi naira...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci asibitoci masu zaman Kansu dasu daina mayar da marasa lafiya gida idan sun zo asibitocin su. Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ne...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da mutuwar mutane 18 sanadiyyar cutar Covid-19, wannan adadi dai ya zarce na wadanda cutar ta hallaka a birnin tarayya Abuja....
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da cewa an samu karin mutane 65 da suka ku da cutar Covid-19 a ranar Jumu’a. Wannan kari da aka samu...
Kungiyar Ma’aikatan Jinya da Ungozoma ta jihar Kanoano tace ma’aikatan su 18 ne suka kamu da cutar Covid-19 ba tare da sun sani ba a yayin...
Hukumomi a jihar Kano sun tabbatar da cewa an sallami mutane 6 wadanda suka warke daga cutar Covid-19 a jihar. A jadawalin masu dauke da cutar...
Gwamnatin jihar Kano tace mutane 13 ne suka rasa ransu sanadiyyar annobar Covid-19 a jihar. A alkaluman ranar Laraba da ma’aikatar lafiya ta Kano ta fitar...