Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu ta kasa Jamb, ta ce har yanzu bata kai ga tsayar da makin jarabawar da dalibi zai samu kafin ya...
Gwamnatin tarayya za ta fara rabon kudade da yawan su ya kai Naira Biliyan 1 da milyan 600 ga masu karamin karfi dubu 84 cikin kananan...
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano, ta bukaci alummar kasar nan da su kwantar da hankali su bisa ga umarin da hukumomin kasar saudiyya suka...
Gidauniyar Aliko Dangote tare da nadin gwiwar Gwamnatin Kano ta ce a gobe ne ake sa ran za’a kammala aikin ginin cibiyar killace masu cutar Corona...
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano, ta bukaci alummar kasar nan dasu kwantar da hankali su bisa ga umarin da hukumomin kasar saudiyya suka bayar...
A yau ne shahararran dan kasuwar nan da ya samar da kamfanin Jirgin sama mai zaman kansa na farko a kasar nan marigayi Alhaji Muhammad Adamu...
Wata mata mai suna Rabi Muhammad mazauniyar unguwar Farawa dake nan Kano, ta zargi wata makociyar da kama kurwar ‘yar ta mai suna Shema’u. Rabi Muhammad...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta cafke wani matashi mai suna Mustapha Hamisu Aliyu shugaban kungiyar masu gidajen abinci ta Kano. An cafke Mustapha ne sakamakon...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta ce ta chafke wata mota makare da giya da darajar kudinta ya zarta miliyan 15....
Gwamnatin jihar Kano ta ce nan ba da jimawa ba za’a fara feshin maganin kashe kwayoyin cuta a Masallatai da Kasuwannin jihar Kano, inda ta ce...